Labarai
-
Kwankwaso ne ya bude wa APC kofar kwace mulki a Kano – Naja’atu Muhammad
Gidan jaridar Dclhausa sun tattauna da matar nan yar gwagwarmaya kuma mai fashin baki akan abubuwan siyasa da suke faruwa…
Read More » -
Naji daɗin hukuncin da kotu tayi a kano – Dr. Idris Abdul’aziz dutse tanshi
A ranar labara ne dai kotun sauraren kararaki ta yanke hukuncin zaben Gwamna jihar Kano inda ta baiwa Dr. Nasiru…
Read More » -
Babban Dan Shugaba Tinubu Seyi Ya Bada Miliyan 15 Ga Iyalin Mawaki Mohbad
Dan shugaban kasa Bola Tinubu, Seyi, ya bayar da gudummawar Naira miliyan 15 ga Liam Aloba, dan marigayi mawakin Najeriya,…
Read More » -
Hukuncin zaben kano: shiri ne da yunkurin rusa arewa da alummanta- Dr. Idris Ahmad
Dr idris ahmad wani mutum daya fito daga arewa maso gabas a jihar yobe wanda Allah ya albarkaci shi da…
Read More » -


Tinubu Ya Dawo Da Tallafin Mai
Gwamnatin Tinubu ta biya tallafin mai na N169.4bn a watan Agusta, duk da tabbacin da ya bayar cewa biyan tallafin…
Read More » -


Ciki ne da ni na wata takwas (8) kuma ina so in zubar – labari daga asibiti
Wani likita mai suna pharm.Musa A.bello da yake aiki a asibiti ya kawo wani labari mai ban tsoro a wannan…
Read More » -


Juyin Mulki: Kawai zan ce ya yi daidai idan sojoji suka kwaci mulki a Najeriya – Obasanjo
Olusegun Obasanjo, tsohon shugaban kasa na mulkin soja, wanda kuma daga baya aka zaba a matsayin shugaban kasa ta hanyar…
Read More » -


Kotu ta yanke wa mahaifin da ya yi shekara 9 yana lalata da ƴa’ƴan sa mata biyu
Kotun dake sauraron kararrakin cin zarafin mata da yara kanana dake Ikeja jihar Legas ta yanke hukuncin daurin rai da…
Read More » -



Hukuncin zaben kano yasa Miji ya saki matarsa
A jiya ne dai kotun sauraren kara ta tabbatar da cewa Nasiru Yusuf gawuna shine wanda ya lashe zaben jihar…
Read More » -


Kotu ta ayyana Gawuna a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan Kano
Kotun sauraron ƙarar zaɓen gwamnan Kano ta soke nasarar Abba Kabir Yusuf, a matsayin halastaccen gwamnan jihar. Haka zalika, ta…
Read More »


