Labarai
-
Shin da Gaske Tijjani Gandu yaba tafiya Kwankwasiyya ya koma tafiyar Gawuna?
Wannan labarin tun daga jiya jita jita ta fito tana yawo a kafaffen sada zumunta wanda abin ya baiwa mutane…
Read More » -
Hukuncin zaben kano : Sharhin Audu bulama bukarti akan hukuncin, dai-dai da Kuskure a cikin bidiyo
Barrister Audu bulama bukarti sunyi sharhi tare da tattaunawa akan hukuncin kotu da tayi akan zaben gwamna jihar kano da…
Read More » -
Farashin buhun siminti zai iya kaiwa N9,000 a Nijeriya
A kwanakin baya mun kawo muku rahoto akan irin shirin da mai kamfanin BUA siminti wanda yayiwa mutane albishir cewa…
Read More » -
Abin a yaba : Matashiya engr falmata Usman mai gyaran waya salula tana samun dubu talatin a duk rana
Matashiyar mai shekaru 27 mai suna Falmata Usman ‘yar asalin karamar hukumar Mafa, jihar Borno ta bayyana yadda ta fara…
Read More » -
Bai kamata ana tsinewa shuwagabanni ba saboda tsada rayuwa – sheikh Bauchi
Ibrahim, wanda kuma shi ne baban ɗan fitaccen malamin addinin Musuluncin nan, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya bayyana hakan ne…
Read More » -
Ƴan Kwankwasiyya Ƴan Ta’adda Ne – Alƙali Justice Anya
Wato abinda hausawa kance tsugune bata kare ba domin daya daga cikin alkalan da sunka yanke hukuncin zaben jihar Kano…
Read More » -
Marcus Rashford ya yi hatsarin mota
Dan wasan gaban Ingila da Manchester United Marcus Rashford ya yi hatsari a hanyarsa ta komawa gida bayan kungiyarsa ta…
Read More » -
Bayani kan bashin $700m da Bankin Duniya ya bai wa Nijeriya don tallafa wa mata
Bankin Duniya ya ce ya bai wa Nijeriya bashin dala miliyan 700 domin tallafa wa shirin nan na mata mai…
Read More » -
Na daina yin sallah indai basu bani gida naba – wani Dattijo
Wani dattijo da ya fito daga jihar arewacin Nigeriya inda yayi ikirarin cewa bazai sake yin sallah ba inda har…
Read More » -
Barrister Abba Hikima yayi martani akan hukuncin zaben kano
Akwai abubuwan da ni kaina ban gamsu da suba a ɓangaren NNPP – Barr. Abba hikima Barrister Abba hikima yana…
Read More »









