Kannywood
Allah yayiwa Jarumi Sani Garba Sk Rasuwa
Advertisment
Innalillahi wa’innah alaihi Raju’un a yanzu nan majiyarmu ta samu labarin rasuwar jarumi Sani Garba sk ga abokin aikinsa Aminu s bono
Jarumi Sani Garba sk yayi jinya sosai wanda Allah yasa wannan ciwo shine ajalinsa muna rokon Allah yayi masa rahama amen.
Cikakken bayyani yana nan zuwa