Kannywood
Kyawawan hotunan Ango Abdul D one Da Amaryasa A wajen Dinner
Masha Allah mawaki abdul d one kenan da anka daura ma aure a ranar 12/12/2021.
Wanda shine shima kamar yadda kunka sani anyi masa shagalin buki wanda in sha Allah nan da jimawa zamu kawo muku labarin yadda ankayi shagalin yadda jaruman sunka yu shagali a Wajen.
Ga hotunan Ango da amarya nan kasa ku kalla.

















Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.


