Kannywood
-
[Bidiyo] Bashir Mai shadda yayiwa Sarkin waka martani mai zafi
Bashir Abubakar Mai shadda yayiwa sarkin waka nazir m ahamd akan batun ladin cima da jaridar bbchausa take yin wani…
Read More » -
Ko ‘Yan Kannywood Za Su Kai Karar Mawaki Naziru Kotu Kan ‘Bata Musu Suna? – Imam Aliyu Indabawa
Maganar Mawaki Naziru M Ahmad cewa akwai da yawan ‘yan mata wadanda sai an yi zina da su ake saka…
Read More » -
Ladin cima: Ka Fara Yiwa Yayanka wa’azi kafin ka fito kana Surutai Nuhu Abdullahi Ga sarkin waka
Hirar da kafar Bbc tayi da ɗaya daga cikin tsofaffin jaruman Kannywood Ladi Cima, hirar ta jawo cecekuce a tsakanin…
Read More » -
[Bidiyo] ladin cima haruna: Sarkin Waka yayiwa Ali Nuhu Da falalu dorayi kacha kacha
A yau dai ne ankayi daga bakin mai ita inda ladin cima ta fadi cewa ita idan tayi fim ana…
Read More » -
Martanin Falalu Dorayi akan Maganar Ladin cima kan Biyanta kudin Fim
Bayan irin kalamai da jaruma ladin cima tayi akan cewa ana biyanta naira dubu biyu ko biyar wanda ba’a taba…
Read More » -
Ali Nuhu ya karyata Ladin cima kan batun biyan kudin Fim
A cikin shirin daga bakin mai ita da bbchausa sunkayi da jaruma ladin cima haruna inda ake tambayoyi inda ankayi…
Read More » -
Duk fim din da nayi ana biyana daga dubu 2 zuwa dubu 5 kacal – Jaruma ladi Cima
Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu…
Read More » -
Babban goro sai magogin karfe :Sarkar gwal ta Naira miliyan 11 Hafsat Idris ta saka a sunan jikarta
A makon da ya gabata ne dai aka yi bikin sunan jikar Jaruma Hafsat Idris, inda aka mayarwa da jikar…
Read More » -
Shin Ado Gwanja Ya saki matarsa Maimuna?
Wani labari da muke samu marar dadin ji, akwai kishin-kishin din cewa mawaki Ado Gwanja ya saki matar shi Maimuna,…
Read More » -
Hotunan Rahama Sadau da Maigidanta ya jawo cece-kuce
Fitacciyar jaruma Rahama sadau ta wallafa wasu sababbin hotuna tare da maigidanta kamar yadda ta fadi tana tare da maigdanta…
Read More »