KannywoodUncategorized

Ali Nuhu ya karyata Ladin cima kan batun biyan kudin Fim

Ali nuhu
A cikin shirin daga bakin mai ita da bbchausa sunkayi da jaruma ladin cima haruna inda ake tambayoyi inda ankayi mata tambaya taya ankayi bata tsinana komai a cikin kudinda take samu ba.
Nan ne take amsa tambayar ita ba’a taba biyanta kudin da sunka kai naira dubu ashirin ko talatin daga dubu biyar sai dubu biyu.
To shine a shafin bbchausa ali nuhi yake karyata inda yake cewa

“@realalinuhu_ Gani nan, ka je ka tambayeta ko nawa aka biya ta a ALAQA? I do not know why some of these elderly people keep betraying the industry just to gain people’s sympathy. Amma Allah ai yana gani kuma zai jikin ta wanda ya zalunci wani.”

“Ma’ana ali nuhu yace baisan miyasa tsofaffin mutane suke a koda yaushe su kunyata masana’antar saboda kawai su samu wani tallafi”

“@realalinuhu “hukunta”Ali Nuhu ya karyata Ladin cima kan batun biyan kudin Fim

Wannan shine ya sanya daraktoci shirya fina finai sunka ta tofa albarkacin bakinsu inda munga hango Aminu s bono

@aminusbono: Ana gidan Badamasi Gabon tabata 300k kuma wlh a film din jammaje insearch of the King wlh voice dinta kawai aka dauka ko hotonta ba,a gani ba amma 20k maishadda yabata”

“@aminusbono: toh jamaa ga Darakta ma yace wucewa kawai tayi a waka amma taja 15,000”Ali nuhu

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA