KannywoodUncategorized

Hotunan Rahama Sadau da Maigidanta ya jawo cece-kuce

Hotunan Rahama Sadau da Maigidanta ya jawo cece-kuceFitacciyar jaruma Rahama sadau ta wallafa wasu sababbin hotuna tare da maigidanta kamar yadda ta fadi tana tare da maigdanta wajen aiki.
To shine masoyanta wasu sunkayi fatan alkhairi wasu kuma sunkayi Allah wadai tare da yiwa jarumar nasiha duba da ita musulma ce yar musulma yana da kyau a tunatar da juna.Hotunan Rahama Sadau da Maigidanta ya jawo cece-kuce Hotunan Rahama Sadau da Maigidanta ya jawo cece-kuce
Hausaloaded ta tattaro kadan daga cikin martanin mabiyanta da sunkayi a shafinta na sada zumunta.
Karanta wannan
Teema makamashi tayi murna tura sadiya Haruna Gidan Yari
Rochas okorocha ya jawo aya alkur’ani mai girma wajen kamfin din shi  ya jawo cece -kuce
An yi bikin saukar Bafaranshiyar da ta haddace Al-Ƙur’ani cikin wata huɗu a Zaria

@ismailshehu_2008 :tir da wannan dabi’a Allah ubangiji ya shiryemu gaba daya

@ibrahimdimaria : Allah ya kara kareki da kariyar sa aunty ❤️❤️❤️

@khamis_dan_musa_amana1 : Kinyi aurene dama ???????? naganki ajikin katone

@sadiqomohd34 : Kuma name sai kin jona mar nonuwanki?

@real_abdul_ 4643: Kekam kinzama aljihun baya

@bin_mqlik: Kina birgeni yaushe zakiyi hoto da siket da bireziya ko da part zaiyi.miki kyau sosai @rahamasadau

@el_hussien_textile_ht : @rahamasadau wajibine akanmu muyi maki nasiha a matsayinki na yar uwarmu Muslima. Kisani rugumar namiji Wanda ba muharraminki ba Haramune. Hakan sabawa Allah (SWT) Wanda ya halliceki yakuma baki lafiya harkika samu daman yin abin dakike. Muna Roqon Allah ya shiryar dake yabaki miji Nagari.

@lafches : Rahama Meyasa kullun kidai kinason jawo GURMI? kintabbata wannan abinda kikayi hada jiki da namiji haramunne. kuma kikayi posting. Don Allah da Manzonsa Rahama kicanja. why why why?

@m11_electrical_company :Suna maidadi Rahama amma kuma kin wulakanta sunan To Allah yay miki rahama yasa kidaina

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA