Kannywood

Ladin cima: Ka Fara Yiwa Yayanka wa’azi kafin ka fito kana Surutai Nuhu Abdullahi Ga sarkin waka

Nuhu AbdullahiHirar da kafar Bbc tayi da ɗaya daga cikin tsofaffin jaruman Kannywood Ladi Cima, hirar ta jawo cecekuce a tsakanin al’umma da kuma manyan Jaruman Kannywood har ta saka an fara mayar da martani ta kakkausar murya.
Mawaki Naziru ya yi fashin baki sosai a kan haka kuma da alama ya goyi bayan hirar Ladin Cima kan rashin biyan hakkin aiki da tsoka a tsakanin Jarumai.
KARANTA WANNAN
Babban goro sai magogin karfe :Sarkar gwal ta Naira miliyan 11 Hafsat Idris ta saka a sunan jikarta
Ali Nuhu ya karyata Ladin cima kan batun biyan kudin Fim
Martanin Falalu Dorayi akan Maganar Ladin cima kan Biyanta kudin Fim
A saboda haka ne Jarumi Nuhu Abdullahi, yayi nashi maganganun inda yake sukar Naziru da cewar ya fara yiwa Yayan sa Aminu Saira waazi game da biyan hakkin kudin maaikata kafin yazo ya ce wani abu.
Har yake kn hankalin Naziru da cewar ya dena yiwa masu daukar nauyin shirin kudin goro.
Bayanin Jarumi Nuhu Abdullahi ya saka al’umma da dama suka koma baya kan ko rashin biyan hakkin aiki nada nasaba da dalilin dena fitowar Nuhu Abdullahi a cikin shirin Labarina?

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button