Kannywood
-
Ina ba ‘yan mata da ke sha’awar shiga harkar fim shawara da kada su shiga – Hadiza Gabon
Hadiza Gabon a cikin shirin da take gayyatar fitattu a bangarori daban-daban na Ganin Room Talk Show, ta ce idan…
Read More » -
Ayyiriri : Hotunan shagalin bikin Mawaki Isah Ayagi
Shahararren mawakin nan na soyayya isah ayagi shima ya zama ango wannan sunan hotunan shagalin bikin sa. Jarumai da mawaka…
Read More » -
Yanzu Yanzu: An daura auren Mansurah Isah
A yau din nan ranar Alhamis da yamma anka daura auren Mansurah Isah tsohuwar matar sani musa danja kamar yadda…
Read More » -
Mu ‘yan fim ya kamata mu tsara yadda za mu yi fim ba Hisbah ba – Umar UK
A wata zantawa da ankayi da wani dan kasuwa ya dake harka shirya fina finai a masana’atar Kannywood umar uk…
Read More » -
Soyayya ruwan zuma yadda Fati ladan tsohuwar jaruma ta taya mijin ta “Birthday”
Tsohuwar fitacciyar jaruma masana’atar Kannywood wadda ta taka rawa gani sosai a masana’atar Kannywood musamman a fim din adamsy da…
Read More » -
Ba ni da niyyar komawa gidan Sani Danja – Mansurah Isah
Tsohuwar fitacciyar jaruma a masana’atar Kannywood wadda ta taka rawar gani, tsohuwar matar fitaccen jarumi kuma mawaki a masana’atar Kannywood…
Read More » -
Nayi kuka kamar fira rai don a barni na shiga Fim – khadija mai Numfashi
Jarumar Kannywood Khadija Ahmed wadda akafi sani da Khadija Mai Numfashi a wata hira da ta yi da jaruma Hadiza…
Read More » -
Yanzu Yanzu : Allah yayiwa Jaruma Fati slow Rasuwa
Fitacciyar tsohuwar jarumar masana’atar Kannywood wadda ta taka rawar gani a masana’atar Kannywood fati slow Allah yayi mata cikawa jiya…
Read More » -
Tsohuwar matar Ado Gwanja maimuna tayi aure asirance
Tsohuwar matar fitaccen shahararren mawakin nan Ado isah Gwanja maimuna tayi aurenta asirance jiya juma’a. Maimuna dai bayan fitowar daga…
Read More »









