Kannywood

Yanzu Yanzu : Allah yayiwa Jaruma Fati slow Rasuwa

ADVERTISMENT

Fitacciyar tsohuwar jarumar masana’atar Kannywood wadda ta taka rawar gani a masana’atar Kannywood fati slow Allah yayi mata cikawa jiya da dare.

Majiyarmu ta samu wannan labarin ne a yanzu daga daya daga cikin abokan sana’ar ta Mansurah isah inda ta wallafa a shafinta na sada zumunta Instagram kenan.

Allah yayiwa jarumar rasuwa wajen kasar Sudan kamar yadda kamar yadda jaruma Mansurah Isah ta bayyana.

ADVERTISMENT








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

ADVERTISMENT
Back to top button