Kannywood
Ayyiriri : Hotunan shagalin bikin Mawaki Isah Ayagi
Advertisment
Shahararren mawakin nan na soyayya isah ayagi shima ya zama ango wannan sunan hotunan shagalin bikin sa.
Jarumai da mawaka da abokan arziki sun samu halarta wajen shagalin auren mawaki isah ayagi.
Ga hotunan nan kasa.
Advertisment