Kannywood
Tsohuwar matar Ado Gwanja maimuna tayi aure asirance
Tsohuwar matar fitaccen shahararren mawakin nan Ado isah Gwanja maimuna tayi aurenta asirance jiya juma’a.
Maimuna dai bayan fitowar daga gidan ado gwanja sai jiya wa’adi ya cika ta samu shiga daga ciki.
A rahoton da munka samu haryanzu babu hoton mijin maimuna sai dai kawai ta wallafa gajeren bidiyon bikinta a shafinta na sada zumunta.
Mutane sunyi addu’a Allah ya bada zama lafiya da zuri’a dayyiba Amin.