Mu ‘yan fim ya kamata mu tsara yadda za mu yi fim ba Hisbah ba – Umar UK


A wata zantawa da ankayi da wani dan kasuwa ya dake harka shirya fina finai a masana’atar Kannywood umar uk entertainment yake cewa bai dace ace hisbah ita ce zata tsara musu yadda zasu fim ba, kamar yadda gidan jarida Dw hausa na samu zantawa da shi.
“Bazai yiyu wata hukuma ga yadda za’a fim, sai fim maker ko al’ada ko wani kala fim, fim maker nan zaka samu wani abu da ake so ayi a duk duniya akwai masu dauka nauyin fina finai , amma mu da kudinmu muke yi.
Duk Musuluncin ka a kano baka kai Saudiyya ba, Saudiyya yanzu sun bude wajen harka fina finai makudan kudi suke biya ana fina finai sai su fadi mission din su -inji umar mk
Umar UK Mai shirya fina finai a masana’atar kawo yaci gaba da kawo misalai akan wannan maganar tasa in da yake cewa.
“Yanzu Gwamnatin kano a daina yin fim ana nuna bathroom a dinga zuwa gidan kasa anayin fim a koma rayuwa baya sai su kawo script tunda akwai shugaban hukumar tace fina finai su fadi ga yadda suke son ayi fim su fadi mission dinsu“-inji Umar UK