Kannywood

Yanzu Yanzu: An daura auren Mansurah Isah

A yau din nan ranar Alhamis da yamma anka daura auren Mansurah Isah tsohuwar matar sani musa danja kamar yadda aminiyar ta na fadi

A wannan Yammaci, Aminiyarta Jaruma Samira Ahmad CE ta bayyana hakan a shafinta na Instagram, Samira Bata bayyana sunan mijin da Mansura Isah ta Aura ba.

“Alhamdullahi an daura auren Mansurah Isah yanzu Allah yanya alkhairi ya basu zama lafiya ameen”

Samira bugu da kari ta wallafa bidiyo suna tare da amarya ga shi nan ku kalla.

Karin bayyani yana nan zuwa.Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button