Kannywood
-
Allah yayiwa Mahaifin Garzali Miko Rasuwa
Innalillahi Wa’innah Alaihi Raj’un duk mai rai mamace a yau Allah yayiwa Mahaifin fitaccen mawakin nan Garzali miko rasuwa. Garzali…
Read More » -
Rashin adalcin da hukumomi ke wa talaka na cikin manyan matsalolin Nijeriya – Baban Chinedu
Shahararren mawakin nan baban chinedu ya bayyana cewa rashin adalci da ake yiwa talakawa shine babbar matsalar Najeriya, inda ya…
Read More » -
Ban ji ko ‘dar’ game da hukuncin da jama’a suka yanke min na goge shafin Facebook dina ba – Rarara
Shahararren mawakin nan Dauda Kahuta Rarara ya magantu kan hukuncin da jama’a sunka dauka akansa na kiraye ga manhajar facebook…
Read More » -


YANZU-YANZU: Rarara Ya Saki Sabuwar Waƙa Mai Taken ‘Murna Talakawa’, ‘Ƴanci Talakawa’
“Sannu farin cikin ƙasa Tinubu” Baba Bakanike wajen gyara lamba daya” Saidau waƙar ta jawo cece-kuce biyo bayan ganin yadda…
Read More » -



“Butulci ne kawai zai sa dan Arewa ya yiwa Tinubu zanga- zanga” –Rarara
Rarara shahararen mawakin siyasar nan da ke Najeriya Dauda Kahutu ke nan ga masu shirin yin zanga-zanga daga arewacin kasar.…
Read More » -


Wata sabuwa : Nafisa Abdullahi ta bayyana dalilin da yasa bata son haihuwa
Jaruma Nafisa Abdullahi ta bayyana cewa duk da tana jin daɗin hulɗa da jarirai kuma suna bata sha’awa, to amma…
Read More » -


Yanzu – Yanzu : Rarara yayi magana farko bayan dawowar mahaifiyarsa
Shahararren mawakin nan dauda Kahuta Rarara yayi magana ta farko bayan dawowar mahaifiyarsa da yan bindiga na sace. Dauda Kahuta…
Read More » -


Dalilin da yasa Muhamood Nagudu ya tsere daga Masana’atar Kannywood
A cikin zantawar da Gabon room talk show wanda take da jaruman masana’atar Kannywood da sauran mutane sanannu a cikin…
Read More »



