Kannywood

Rashin adalcin da hukumomi ke wa talaka na cikin manyan matsalolin Nijeriya – Baban Chinedu

Advertisment

Shahararren mawakin nan baban chinedu ya bayyana cewa rashin adalci da ake yiwa talakawa shine babbar matsalar Najeriya, inda ya bayyana cewa shi yana shiga cikin domin fahimtar hakan.

Babban chinedu yace idan wani yaje neman kuri’arsu bazai sake komawa a wajensu ba sai lokacin neman kuri’a yayi.

Yace fulanin nan suna bukatar ruwa, makaranta da ruwan sha yace babban matsala shine wanda baka taɓaji anyi magana akansa ba shine.

“Zakaga anyi shirye shirye na manona dari baka ga anyi na makiyaya daya ba, abin da ya gani kenan wanda ba ko ina ne ake yi ba”.

Advertisment

Babban chinedu ya fadi maganganu masu ma’ana sosai a cikin wannan tattaunawar da ankayi da shi, ku saurari domin jin gaskiya labari.

Ga bidiyon nan.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button