Kannywood
Yanzu – Yanzu : Rarara yayi magana farko bayan dawowar mahaifiyarsa
Advertisment
Shahararren mawakin nan dauda Kahuta Rarara yayi magana ta farko bayan dawowar mahaifiyarsa da yan bindiga na sace.
Dauda Kahuta Rarara yayi sallama irin ta addini musulmi wanda yake godiya ga dibin masoya da abokan arziki.
Rarara yayi wannan maganar ne tare da mahaifiyarsa inda yayi godiya ga yan kasuwa da malamai da sauran mutane akan so da kauna da anka nuna masa akan addu’a i da ankayi na Allah ya bayyana mahaifiyar sa.
Ga cikakken bayyani nan a cikin bidiyo.
Advertisment