Kannywood

Dalilin da yasa Muhamood Nagudu ya tsere daga Masana’atar Kannywood

Advertisment

A cikin zantawar da Gabon room talk show wanda take da jaruman masana’atar Kannywood da sauran mutane sanannu a cikin arewacin Najeriya.

A yau an samu bakuntar tsohon mawaki muhamood nagudu wanda yayi tashe a fagen rera wakokin nanaye.

Muhamood Nagudu mawaki ne da yayi wakoki sosai wanda har yanzu idan anka fadi irin sun”Garin mu da zafi” da dai makamantansu ya kawo dalilin da yasa ya tsere ya bar Masana’atar Kannywood.

Ga bidiyon nan ku saurara.

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button