Kannywood

Ban ji ko ‘dar’ game da hukuncin da jama’a suka yanke min na goge shafin Facebook dina ba – Rarara

Advertisment

Shahararren mawakin nan Dauda Kahuta Rarara ya magantu kan hukuncin da jama’a sunka dauka akansa na kiraye ga manhajar facebook an goge shafinsa.

Rarara yaci ko a jikinsa baiji komai ba kuma waka yanzu ya fara yiwa tinubu domin yabon gwani ya zamo dole.

Rarara yaci shi bai taba tsayawa yayi wasu mintuna ko a awanni a shafin Facebook ba saboda haka shi bai damu da goge masa shafi da ankayi ba.

Bugu da kari rarara yace dole sai yafadi alkhairi tinubu domin yasa duk wadanda sunkayi masa wannan hukuncin ba yan apc bane.

Rarara ya fadi kalamai sosai masu tauri da yake nuna cewa yana nan kan bakarsa a cikin hira da Dclhausa na yi da shi.

Ga bidiyon nan.

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button