Kannywood
-
Baka isa kace Aisha humairah ba mutumniyar kirki bace – Rarara
Shahararren mawakin siyasa a Nijeriya Adamu dauda Kahuta rarara ya hirar sa freedom radio kano inda ya fadi halaye da…
Read More » -
Rahama Sadau ta kafa tarihin da kaf yan kannywood babu,a duniyar fim
Shaharariyar jaruma nan rahama sadau da ke fina finai a hausa fim kannywood da fina finai kudu nollywood, har da…
Read More » -
Rabi’u Rikadawa “Dan Audu” Ya Zama Gwarzon Jarumin Kannywood Na Shekarar 2023
Fitaccen dan jaridar nan kuma marubuci Ahmad Nagudu ya wallafa wannan rubutu na cigaba da nasarar da fitaccen jarumin nan…
Read More » -
Amdaz ‘Excellency’ ya angwace, tare da godiya ga al’umma baki daya
Fitaccen jarumin kuma mawaki Abdallah Amdaz “Excellency” ya angwace jiya aka daura aurensa da amaryasa a garin Maiduguri da ke…
Read More » -
Duk yan Kannywood yan kwankwasiyya ne – Dady hikima
Cewar Dady Hikima jim kadan bayan kammala taron addu’oin neman nasarar Abba Gida-Gida a kotun koli, wadda magoya bayan kwankwasiyya…
Read More » -
Abdallah Amdaz “Excellency” zan angwance
Fitaccen jarumin nan wanda yayi fice a shiri mai dogon zango na shirin labarina wanda kuma mawakin Afrika ne shima…
Read More » -
Idan Kunaso Mudaina shirin izzar so, to ga sharadi – Lawal Ahmad
Fitaccen jarumin nan masana’atar Kannywood Lawal ahmed wanda yake da suna a cikin shiri mai dogon zango da ya samu…
Read More » -
Ina Rokon Allah Ya Shirye Ni Kafin Lokacin rasuwata – Murja kunya
Shahararriyar mai amfani da kafar sadarwa ta TikTok Murja Ibrahim Kunya ta bayyana cewar a kowane lokaci tana rokon Allah…
Read More » -
Daga yanzu duk kamfanin da zai dauki Fim sai ya sanar da mu – Abba Al-Mustapha
Hukumar ta ce Fina-finai ta jihar Kano, ta ce, duk kamfanin da zai yi aikin ɗaukar shirin Film, sai ya…
Read More »









