Kannywood
-
Nabar Sana’ar Fim daga yau har abada- Jaruma Maryam lawal
Wata matashiyar jaruma a masana’atar shirya fina finai ta kannywood Maryam lawal wanda ta bayyana hakan a shafin ta na…
Read More » -
Ina Rokin Allah Ya Dauki Rayuwata A Dakin Mijina -Tsohuwar Jaruma Fati Ladan
Tsohuwar jaruma a masana’antar Kannywood, Hajiya Fati Ladan, ta bayyana dalilin da ya sa take har yanzu a gidan mijinta…
Read More » -
Rarara Yana Kira Ga Al’ummar Jihar Kano Da Su Yi Murna Cikin Nutsuwa
Fitaccen mawakin Siyasa a nahiyar Afrika, Dauda Kahutu Rarara ya yi kira ga Al’ummar Jihar Kano, da za su fito…
Read More » -
Kotun Koli: muna son a yiwa al’umma adalci a shari’ar zaben kano – ƴan kannywood
Jaruman Kannywood sun roki Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya tabbatar Kotun Koli ta yi adalci a hukuncin da za…
Read More » -
Kiris ya rage nayi wuff da khadija Malumfashi – Ayyatullah tage
Jarumin fina finan barkwancin, ya kuma shaida cewa yana da kyakkyawar alaka da jarumar tun kafin ta fara fina finan…
Read More » -
Na tuba ina baiwa hukumar tace fina finai hakuri – Khadijah Malumfashi
Jarumar Kannywood Khadija Kabir Ahmad wadda aka fi sani da Mai Numfashi, ta tuba bayan Hukumar Tace Finafinai ta Jihar…
Read More » -
Kaf ƴan matan kannywood babu mai kwana gidan iyayenta – murya kunya
Fitacciyar mai amfani da kafar manhajar tiktok murja Ibrahim kunya wanda ta fito tayi tumu tumu da yan matan kannywood…
Read More » -
Abdul Amart ya Bayyana Dalilin Sayawa Iyalan Marigayi Aminu S. Bono Gida
Fitaccen maishirya fina finan Hausa Abdul Amat Mai Kwashewa ya sayawa iyalan Marigayi Aminu S. Bono gida na sama da…
Read More » -


Duk ƴan kannywood ƴan iska ne – sheikh salihu Imam Bauchi
Babban shehin malami Sheikh salihu imam Bauchi yayi tumu tumu da yan kannywood a cikin wani faifan bidiyo a wajen…
Read More » -



Madalla Maikwashewa : Abdul Amart ya sayawa iyalan Aminu s Bono gida
A yau din nan Ƙungiyar Daraktoci ta PROFDA na gayyatar dukkan ƴan wannan masana’anta mai albarka ta Kannywood, zuwa taron…
Read More »






