Kannywood

SEASON8, EPISODE 6: Labarina ya kafa tarihin da kaf kannywood babu fim din da yayi shi

Advertisment

Shirin labarina mai dogon zango wanda yanzu ake cikin zango na takwas “season 8 kashi na shidda “Episode 6” wanda mutane suke jiran su kalla abun ya bayar da mamaki.

Shirin labarina kashi na shidda wanda mai bada umurni nake dorawa a tashar tv dinsa da ke manhajar YouTube mai suna saira movies wanda duk sati da misalin karfe 8:30pm ake ɗorawa a tashar bayan karfe 9:00pm na dare a sanya a tashar arewa24tv.

Babba zara da wannan kashi na takwas da yayi cikin awa tara 9 kenan ya samu mutane dubu ɗari bakwai da dubi ashirin da ukku 723k da sunka kalla kai tsaye.SEASON8, EPISODE 6: Labarina ya kafa tarihin da kaf kannywood babu fim din da yayi shi

Wato a kashi na bjyar da ya gabata darakta bar mutane cikin chakwakiyya inda ake mamakin shin Al-amin mai kuɗi ne yazo a matsayin talaka ko yaya duba da an daura aure amma an kaita cikin maƙararen gida wanda dole kowa yana jiran me zata kaya.

Kashi na biyar inda anka tsaya ana tunanin shin Al-amin mai kuɗi ne ko ba mai kuɗi ba shima wannan episode ya samu kasuwa inda ya haura sama da mutum miliyan ɗaya da sunka kalle shi.

Tabbas Aminu saira ya dawo da martabar masana’atar Kannywood a arewacin Nijeriya wanda abun a yaba masa ne harda marubucin wannan shiri Yakubu m.kumbo.

Shirin Labarina yanzu yazo da wani darasi wanda mata zasuyi taitayinsu akan wajen saurin wulakanta talaka da saurin rububin daukar mai kuɗi da yazo kai tsaye domin auren su.

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button