Addini

Video :-kalli bidiyon Borin Kunya Da AbdulJabbar Yayi A Cikin Massalaci Da DPO Ya Bashi UMurni

Advertisment



? Abduljabbar abokin *DPO*

KO WAYE BANDA DPO ?

Abduljabbar yaje ya ziga mabiyansa akan suzo Su Masallacin Su bazasu bari Malam Abdulkadir Mai Anwaru ya cigaba da jagorancin Massalacin ba wai kawai Dan Malam Abdulkadir Mai Anwanu ya yiwa Abduljabbar tawaye 

Daman mutanan uguwa sun goge sunan da aka rubuta a jikin Masallacin sun goge sunan *Ashabul kahfi Warrakim* shine Abduljabbar ya jagorancin tawaga akan sai an kara rubuta sunan nan a jikin Masallacin 

Su kuma mutanan unguwa sukace Su basu yadda ba Abduljabbar ya canza limamin Masallacin kuma Su Abduljabbar bazai ci gaba da jagorancin Massalacin ba.

Shi kuma Commissiona of Police ya tura dakarun Yan sanda da motoci da makamai karkashin jagorancin DPO domin Su  dakile abinda Abduljabbar yayi niyar yi Na tada hayaniya da hana mutane yin Sallah a Masallacin

Tofa Abduljabbar daya karaso Masallaci yana ganin wannan shirin da Yan sanda sukayi sai jikinsa yayi Sanyi kaba daya ya tsorata.

DPO ya shigo Masallacin yace Da Allah kacewa kowa ya fita daga Masallacin nan an bamu umarni ne sai Abduljabbar ya kakkabe rigarshi ya tashi

Abinda ya bamu mamaki duk yadda Abduljabbar yake kuri cewa ko waye bai isa ba zai iya takashi Ashe karya ne banda DPO


DAGA
ABDULLAHI
NAGEGIME

AYI SAURARO LAFIYA
??????

Download Audio Now




Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment
Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button