Addini
-
VIDEO : Wajibcin Gwajin Lafiya Kafin Aure – Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Malam Aminu Ibrahim daurawa yayi takaicen bidiyo kan masu tambaya akan shin ya halata ayi gwajin lafiya Kafin aure ga…
Read More » -
AUDIO : Maganin Kidnappers Masu Garkuwa Da Mutane Masu Satar Mutane :- Sheikh Kabiru Gombe
✉✉✉✉✉✉✉✉✉✉✉ Tare da: Sheikh (Dr) Muhammad Kabir Haruna Gombe Muhadarar Da Mal Ya Gabatar Kenan A Masallacin Juma a Na…
Read More » -
Duk wanda yace an yiwa Annabi sihiri a kashe shi – Sheikh Abubakar Mahmud Gumi
Marigayi Dr. Abubakar Mahmud Gumi a wani tafsiri nashi ya bayyana cewa duk wanda ya yadda cewa an yiwa annabi…
Read More » -
VIDEO: Karya ne Ba 12 Ga Watan Rabi’ul Auwal Anka Haifi Annabi Muhammad s.a.w Ba – Sheikh Albani Zaria (Rahimahullah)
A cikin wannan bidiyo malam yayi bayyani mai gamsarwa akan irin karya ce karya cen da ake rudewa dalibai yan…
Read More » -
VIDEO : Shin Ya halata Malam Zan Iya Shan Azzakarin Mijina har Na sha Maniyinsa?
Wannan wai wani malamin addinin Muslunci ne anka aikowa wannan tambya a shirin da yake gabatarwa a africa tv kuma…
Read More » -
Tsarabar Juma’a: Dalilin da ya sa muka rasa kwanciyar hankali a rayuwa – Dakta Ahmad Ibrahim BUK
A wa’azin da gidan Rediyon DALA FM ke sa wa kowacce safiya na Malamin Hadisi Dakta Ahmad Ibrahim BUK, a…
Read More » -
Karin Bayani Akan Auren Da Aka Yi A Facebook – Dr Muhammad Rabiu R/Lemo
Wasu suna cewa ai ta wakilta wani ya zamar mata waliyyi!. To ba hakkinta ba ne ta ayyana waliyinta, matukar…
Read More » -
Tirkashi: A karon farko Sheikh Dahiru Bauchi yayi magana akan hana Almajiranci da ake shirin yi
Shugaban kungiyar Dahiru Usman Bauchi, Alhaji Ibrahim Sheikh Dahiru ya ce ya kamata Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sake tunani…
Read More » -
Babbar magana: Bakin jahilci ne wani jahili ya ce azumin ‘Sittu Shawwal’ ba Sunnah bane – Bin Uthman Kano
Sheikh Bin Uthman ya bayyana cewa duk wani mutumi da zai fito ya ce azumin sittu shawwal bidi’a ne to…
Read More » -
Martanin Dr. Sani Rijiyar Lemo ga wani Malami mai karyata Azumin Sittu Shawwal
Idan baku manta ba wannan shafi ya kawo muku inda shehin malami Ahmad Gumi ya kawo cewa “Sittu shawwal bidi’ce”.…
Read More »