Addini
-
Masha Allah : Kwanan nan zamu kwato Masallacin Qudus daga hannun Yahudawa – Recep Tayyip Erdogan
A ‘yan kwanakin nan ne shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan, ya bayyana cewa kasar Turkiyya tana shirin kwato Masallacin…
Read More » -
Bidiyo :Yadda Ake Taimama A Aikace Daga sheikh Albani Zaria Allah ya Gafarta ma Malam Amen
Wannan shine bidiyon da sheikh albani zaria yayi na yadda ake a aikace yadda sunnah ta karantar. Da sahihan hadisai…
Read More » -
Sautin Murya : Hukuncin Laifin Fyade Daga Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Kano
Ga Yadda hukuncin yake – Daga Daurawa :- Ana duba idan ya yi amfani da makami ko karfi, Saboda haka…
Read More » -
Sautin Murya : Daga Karshe Dr Muhd Sani Umar R/Lemo Ya Warware Magana Akan Hukuncin Bashin Da CBN ke Bayarwa
alhamdulillahi a yau Hausaloaded.com ya zo muku da cikakken bayyani akan administration charges wanda banki keyi idan ya baiwa mutum…
Read More » -
Shin wanda Yake Aikin Gwamnati Ya Hallata Ya Nemi N-Power ? ~ Dr Jamilu Yusuf Zarewa
Tambaya:Assalamu AlaikumDr. Barka da Rana, Maganar N-Power ce. Yana hallata ga wanda yake aiki a state Government karamin ma’aikaci ya…
Read More » -
Yadda Sheikh Dahiru Usman Bauchi Ya Zana Nau’oin Shahada Irin Ta Sayyidina Umar (R.A) Da Sheikh Ja’afar Mahmud Adam Yayi
Daga : Prof Mansur Ibrahim sokoto Ba zan manta ba ranar da Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya zo yi mana…
Read More » -
ABIN ALFAHRI: Dan Nijeriya Ya Kafa Tarihi A Fannin Musulunci A Kasar Masar
Gwani Jamilu Alhasan dan Nijeriya haifaffen jihar Kano mazaunin kasar Masar (Egypt) Malamin Tafsirin Alqur’ani ya kafa tarihi, domin ya…
Read More » -
Bidiyo : Innalillahi ! Gaskiya Yanzu kam Shirka Ta Fito Fili ƙarara ko Shakka Babu
Wannan wani sakin layin mabiya darikar tijjaniya ce wanda sunkayi dambarwa wanda Sheikh Kabiru Haruna Gombe ke nunawa wanda suke…
Read More » -
Hatsarin Bokaye Da Matsafa A Cikin Al’umma ~ Sheikh Aminu Ibrahim daurawa Kano
MANZON ALLAH SAW YACE: DUK WANDA YAJE WAJAN BOKA KO ƊAN TSUBBU (MAI BADA LABARIN ABINDA YA WUCE KO KUMA…
Read More » -
Duk Malamin Da Zaiyi Wa’azi Da Zage- Zage To Ba Wa’azi Yake Ba Ya Zama Dan Tasha ~ Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya ce ya kamata gwamnatocin arewacin Najeriya su fito da dokoki dangane da yadda ya kamata…
Read More »