Addini

Yadda Sheikh Dahiru Usman Bauchi Ya Zana Nau’oin Shahada Irin Ta Sayyidina Umar (R.A) Da Sheikh Ja’afar Mahmud Adam Yayi

Advertisment

Daga : Prof Mansur Ibrahim sokoto

Ba zan manta ba ranar da Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya zo yi mana ta’aziyyar Sheikh Jafar a Dorayi ya zana nau’oin shahada da kyakkyawan karshe da Allah ya ba Sheikh Jafar.

Shaihin ya kwatanta shahadar Jafar da ta Sayyidina Umar, ya ce, ya mutu a cikin tsarki, a wuri mai tsarki, a yanayin sujada, a safiyar Jum’ah, kuma an kashe shi bisa zalunci. Ya kara da cewa, dukkaninmu kyakkyawan karshe guda daya cikin irin wadannan muke fata.

Allah ya kara wa Shaihi lafiya, ya sa ya yi kyakkyawan karshe.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button