Addini
Bidiyo :Yadda Ake Taimama A Aikace Daga sheikh Albani Zaria Allah ya Gafarta ma Malam Amen
Wannan shine bidiyon da sheikh albani zaria yayi na yadda ake a aikace yadda sunnah ta karantar.
Da sahihan hadisai ingantattu wanda zaku kalli bidiyo Allah ya biyaka malam abinda kayi na karantar da addinin Allah.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.




