Addini

Bidiyo : Innalillahi ! Gaskiya Yanzu kam Shirka Ta Fito Fili ƙarara ko Shakka Babu

Advertisment

Wannan wani sakin layin mabiya darikar tijjaniya ce wanda sunkayi dambarwa wanda Sheikh Kabiru Haruna Gombe ke nunawa wanda suke cewa abubuwan da yake fada akansu karya ce.
To alhamdulillahi yanzu kam wannan bidiyo zaku gasgata maganarsa.
Ga bidiyon nan kasa.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button