Addini
-
Jahilai ne ke sukar fatawar Sheikh Bashir Aliyu Umar kan sakin aure a film – Sheikh Umar Sani Fagge
Fitaccen malamin addinin musuluncin nan da ke jihar Kano, Sheikh Umar Sani Fagge, ya ce marasa Ilimi ne ke sukar…
Read More » -
Masha Allah ! Wannan karamin yaron ya karbi Kalmar shahada a kasar Ingila inda ya zabi sunan Muhammad
Alhamdulillahi wannan yaro mai shekara 9 a duniya wanda yake a cikin birnin Manchester a birnin ladan ya karbi addinin…
Read More » -
Audio + Video : Sakon Godiya Zuwa Ga Garba Shehu Mai Magana da Yawun Buhari ~ Sheikh Musa Asadus sunnah
Malam Yusuf musa asadus sunnah yayi wannan lecture ne akan sakon godiya ga Garba Shehu mai magana da yawun bakin…
Read More » -
Ko Matarka Ta Gaske Ka Saka Ba Da Niyya Ba, To Ba Ta Saku Ba, Cewar Dakta Shareef Almuhajir
Dakta Sheriff Almuhajir, (Phd) Malami a Jami’ar Jihar Yobe kana kuma manajan daraktan Microfinance Bank, masanin harkokin tattalin arziƙi ta…
Read More » -
Bidiyo: Saki A Cikin Shirin Fim: Ta Gidan Ta Saku? – Dr Ahmad Gumi
Wannan shine gaskiyar matsayin mazan da suke yin wasan kwaikwayo da suke sakin mace da bada labarin yin sakin. In…
Read More » -
Gwamnatin Kaduna ta bayyana dalilinta na kwashe Almajiran Sheikh Dahiru Bauchi
Shugaban hukumar kula da ababan hawa da muhalli ta jihar Kaduna, KASTELEA wato Manjo Garba Yahaya Rimi, kuma shugaban kwamitin…
Read More » -
Bidiyo : Allahu Akbar!! Kuji Irin Addu’ar Da Sheikh Balalau Ya zazzagawa Kwankwaso
Wannan tabbas hakane magana gaskiya ne irin yadda Kwankwaso yayi a Nigeria wanda kuma yayi kuma duniya kowa ya gani.…
Read More » -
Bidiyo: Daga Karshe Daurawa Yayi Magana Akan Hukuncin P.O.S Fahimta Ta Akan Sana’ar P.O.S !!
Alhamdulillahi Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa yayi magana akan hukuncin pos wanda ya tsaya kafin yayi magana akan hukuncin pos wanda…
Read More » -
Bidiyo : cikakken Bayyani Akan Sakin Aure A cikin Wasan Kwaikwayo ‘Film’ ~ Dr Bashir Aliyu Umar
Wata jaridar Intanet mai suna Fim Magazine sun yanko wani sashi na bayanin da Malaminmu Sheikh Dr. Bashir Aliyu Umar…
Read More » -
Yanzu- Yanzu : shugaban Izala Sheikh Abdullahi Bala lau na Nema wanann Yaro Ruwa Jallo
Shafin jibwis Nigeria sun wallafa wannan bidiyo yaro da yake kira mai kyau ta Alkur’ani sai dai da gani yana…
Read More »









