Addini
Masha Allah ! Wannan karamin yaron ya karbi Kalmar shahada a kasar Ingila inda ya zabi sunan Muhammad
Alhamdulillahi wannan yaro mai shekara 9 a duniya wanda yake a cikin birnin Manchester a birnin ladan ya karbi addinin musulunci ya zabi suna Muhammad.
Masha Allah muna farin ciki da shigowa wannan yaro addinin islama Allah ya karbi rayuwarsa a addinin islama, Allah yasa ya albarkaci addinin islama amen.
Muhammed, who converted to Islam at the age of 9. January, 2021, Manchester. pic.twitter.com/8KdmNonbZu
— Lèmuesie (@lemuesie) January 16, 2021