Addini

Bidiyo : Allahu Akbar!! Kuji Irin Addu’ar Da Sheikh Balalau Ya zazzagawa Kwankwaso

Wannan tabbas hakane magana gaskiya ne irin yadda Kwankwaso yayi a Nigeria wanda kuma yayi kuma duniya kowa ya gani.
Wanda ya nuna cewa irin tarbiyya da yayiwa Mahaifinsa abune babba wanda sabawa iyaye babban bala’i ne amma alhamdulillahi kai kayi nasara akan biyayya ga mahaifanka.
 
 
 
Sheikh abdallah balalau ya yayiwa mahaifinsa addu’a Sosai da dama.
https://youtu.be/32AI-0RcCJU

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button