Addini

Audio + Video : Sakon Godiya Zuwa Ga Garba Shehu Mai Magana da Yawun Buhari ~ Sheikh Musa Asadus sunnah

Advertisment

Malam Yusuf musa asadus sunnah yayi wannan lecture ne akan sakon godiya ga Garba Shehu mai magana da yawun bakin buhari akan kalaman mathew kuka akan zagin Addini Musulunci.
Wanda ulama na jahar Sakkwato sunkayi Allah wadai da ya tattara nasa inasa yayi gaba akan irin kalamai da yakewa addinin Musulunci.
Wanda cewa har Sakkwato kasa ce ta musulunci garin shehu usman danfodiyo wanda a ciki zaku irin shuwagabanni mu na jahar Sakkwato sunkayi murus da bakinsu tun daga gwamna har zuwa kansiloli bamuji wanda Allah yayi wadai da kalaman wannan paston ba.
Shine Hausaloaded na kawo muku bidiyo kai tsaye ku kalla da kuma sautin Murya Audio kenan domin su saukar su saurara.
 
DOWNLOAD MP3
https://youtu.be/FF84AQT1GUE

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button