Addini

Yanzu- Yanzu : shugaban Izala Sheikh Abdullahi Bala lau na Nema wanann Yaro Ruwa Jallo

Shafin jibwis Nigeria sun wallafa wannan bidiyo yaro da yake kira mai kyau ta Alkur’ani sai dai da gani yana cikin wani muhalli wanda ya dace a bashi kulawa domin zama babban alaramma sun Wallafa kamar haka.
“SANARWA!!!
Shugaban JIBWIS Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau, Na cigiyar wannan matashi inda wanda yasan inda yake ya taimaka da bayanansa. Allah yasa a dace. Amin.”..
 
 
 
Ku saurari kirar wannan matashin alaramma kuji.
https://youtu.be/OvGjlCsUg-Q

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button