Allah Ya Isa Ga Duk Wanda Yamin Kazafin Zina – InJi Amina Amal
Tauraruwar fina-finan Hausa da lokaci zuwa lokaci takan shiga cece-kuce saboda irin hotunan da take wallafawa a dandalinta na sada zumunta, Amina Amal ta fito ta caccaki wadanda suke sukarta akan hotunan da take sakawa da wadanda suka mata kasafin Zina.
Kwanannan ne dai Aminar ta saka wannan hoton na sama daya dauki hankula mutane da dama sukayi Allah wadai dashi.
A cikin wani rubutu da tayi inda ta mayarwa da masu zagin nata martani tace, idan akayi magana sai ace su masu fadakarwane, to su fa ba annabawa bane, suna sabo, kuma ba za’a tambayeka laifinta ba dan haka ba zata daina saka abinda take so ba a shafinta.
Ga wanda suke mata kazafin Zina kuwa, Amina cewa tayi Allah ya isa sai Allah ya musu hisabi.
Ga dai abinda ta rubuta kamar haka:
A wani rubutun na daban kuma Amina tace rayuwar fim daban, rayuwar zahiri daban
‘Naga wasu naje wa some lady’s in kanny wood can’t post what I post blc am an actress I don’t have my own life any little thing they will saymai fadarkar wane work with what you see on screen not my personal life duk Wanda ke mun mugun fata sai ya koma kansa if u don’t have anything good to say about me you better be silence people will be taking panadol for someone headache and you don’t have any right to talk they will say is an advice is there any place in Qur’an where they say insult someone in the name of advice before that person change kuma Allah ya isa sai Allah ya mana hisabi zaku fada inda kuka tama gani INA zina‘
Sources:Hausamini.com






Allah yasa mudace.