Kannywood

Jarumi Adam A Zango Ya fadi Sunayen Mutanen Da Shi Jami’in Tsaro ne Sun Bani Da shi

Advertisment

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan a wannan hoton nashi da yake sanye da kayan jami’an tsaro na ‘yansanda.
Ya bayyana(cikin barkwanci) cewa Ina ma ni dan sanda ne.
Wallahi da saina kulle Amart da Rarara da Afakallah.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button