Kannywood
Kalli Irin Zagi Da Bakar Magana Da Amina Amal Ta sha Akan Hotun Fidda Tsiraici
Advertisment
Wannan jaruma dae ba yau bane ta saba dora hotuna wanda al’adar fulani basa yi uwa uba kuma addininta na musulunci ya hana shiyawa masoyanta mabiya shafinta ke gayamata irin hakan bai kamata ba.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Aimu lafiya launa taci gaba da sakawa a insta mana
Yarinya fah wayayyace ba gaja kamarsu ba