Kannywood

Mahaifiyar Nura Mustapha Waye ta bayyana asalin abunda ya faru dashi kafin mutuwar shi

Advertisment

Allah yayiwa daraktan shirin na IZZAR SO Nura Mustapha Waye rasuwa ne a jiya da safe an kaishi makwancinsa da misalin karfe 11:50 bayan jimawa da sanarwar Mutuwar Talikin.

Mahaifiyar fitaccen jarumin ta bayyana abubuwan da suka faru da dan nata kafin mutuwar shi Daraktan Izzar So din.

Ba tare da bata lokaci ba zamu sanya muku wannan bidiyon anan kasa,haka kuma mutane da dama zaku ji irin shedar kirkin da akayi masa da sauran abokan sana’ar sa.

Ga bidiyon anan kasa:

Advertisment

 

https://youtu.be/UKZwsBLd70c

 

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button