Labarai
Da zinar wuri Gara… : hotunan Kafin aure na Ango Da amarya masu kananan shekaru masha Allah
Advertisment


Wannan hotunan yaran na da hausaloaded na samesu daga shafin facebook da wata mujalla ta buga abin ya burge mutane inda nan da nan kaga an fara martani na yi musu fatan alkhairi.
Majiya mai karfi ta fada mana cewa ango da amarya dai anyi shagalin bikin 4 ga watan February a shekarar 2022. Daga jahar adamawa Nigeria


Ga hotunan nan kasa ku kalla.


















![[Bidiyo] Sai da na sayar da budurci na sannan na samawa saurayina aiki](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2022/08/IMG_20220801_125039.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)

Abun yayi kyau
Re
Allah ya Bada zuri’a dayyaba, Allah ya Bada zaman lfy, ????????????????????????????????????????????
Allah ya bada zuri’a dayyaba, Allah ya Bada zaman lfy ???????????????????????? you