Labarai

Da zinar wuri Gara… : hotunan Kafin aure na Ango Da amarya masu kananan shekaru masha Allah

Advertisment

Da zinar wuri Gara... : hotunan Kafin aure na Ango Da amarya masu kananan shekaru masha AllahAllah kashe ni inji barawon zuma alhaji shifa auren gata dadinsa kana yaro anmaka aure baka san yar kowa ba kuma babu wani tunanin mace a tattare da kai babu bautar kasa a soyayya.
Wannan hotunan yaran na da hausaloaded na samesu daga shafin facebook da wata mujalla ta buga abin ya burge mutane inda nan da nan kaga an fara martani na yi musu fatan alkhairi.
Majiya mai karfi ta fada mana cewa ango da amarya dai anyi shagalin bikin 4 ga watan February  a shekarar 2022. Daga jahar adamawa Nigeria
Ango da amarya
Ga hotunan nan kasa ku kalla.Da zinar wuri Gara... : hotunan Kafin aure na Ango Da amarya masu kananan shekaru masha Allah Da zinar wuri Gara... : hotunan Kafin aure na Ango Da amarya masu kananan shekaru masha Allah Da zinar wuri Gara... : hotunan Kafin aure na Ango Da amarya masu kananan shekaru masha Allah Da zinar wuri Gara... : hotunan Kafin aure na Ango Da amarya masu kananan shekaru masha Allah Da zinar wuri Gara... : hotunan Kafin aure na Ango Da amarya masu kananan shekaru masha Allah Da zinar wuri Gara... : hotunan Kafin aure na Ango Da amarya masu kananan shekaru masha Allah Da zinar wuri Gara... : hotunan Kafin aure na Ango Da amarya masu kananan shekaru masha Allah Da zinar wuri Gara... : hotunan Kafin aure na Ango Da amarya masu kananan shekaru masha Allah Da zinar wuri Gara... : hotunan Kafin aure na Ango Da amarya masu kananan shekaru masha Allah

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

4 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button