Labarai

[Bidiyo] Sai da na sayar da budurci na sannan na samawa saurayina aiki

Advertisment

A yau munzo muku da wani labari mai ban mamaki wanda tabbas duniyar nan akwai abin tsoro wanda ita wannan budurwa shin abinda tayi shine dai dai a ganin ta ko kuskure ne.

Tashar YouTube mai suna Dimokuraɗiyyar tv ta wallafa wannan labarin cewa akwai wasu masoya biyu da sunka dade suna soyaya amma kuma matsalar shine saurayinta baida kwakwarar sana’a wanda taga wannan bai dace suna zama haka ba domin kuwa idan babu Sa’a ba maganar aure.[Bidiyo] Sai da na sayar da budurci na sannan na samawa saurayina aiki

Sai wata rana kwatsam tace masa ta samu aiki amma kuma ba sunan ta ta sanya ba sunansa ya sanya.

Ga Bidiyon nan kasa domin sauraren bayyanin a cikin faifan bidiyo.

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button