Kannywood

Rahama Sadau Tayi Magana kan Shigar Yar Sarki

Advertisment

Fitaciyar jaruma masana’antar kannywood da nollywood wato kudancin Nigeria Rahama Sadau wanda a baya tayi wasu hotunan fidda tsiraici wanda har sunka jawo wasu munannan kalamai ga fiyayyen hallita Annabi Muhammad s. A.W da wani arne yayi a ‘comment section’ wato wajen mayar da martani.
Ta dalilin haka yasa maza da mata har wasu abokanan sana’arta sunkayi Allah wadai da abinda ta aikata domin kuwa duk musulmi na kwarai yafison manzon Allah S.a w Da kowa.
To shikenan bayan bayyanar hotunan yar sarki Zahra Bayero tayi rubutu a shafinta facebook da manyan harufa ga abinda take cewa.
“RAHAMA SADAU BAIWAR ALLAH ….”
Wanda nan da nan mutane na fara mayar da martani wasu na goyon bayanta wasu na rashin hakan wasu kuma suna mata nasiha.
Mutum dubu hudu da dari bakwai ne sunkayi martani Yayinda mutum goma sha hudu nayi like na wannan magana.
Ga kadan daga cikin wadanda nayiwa jarumar martani kenan a cikin a hotuna.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button