Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Maryam Booth A wannan Shekara 2018
Advertisment
Wannan wani sabon salon hotune wanda yanzu matan fim na hausa sunka fara fita tamkar yan fim na kudu
Wannan kuma wani sabon salo hotuna wanda tayi tare da kawarta binta.
Wannan kuma make up ne wanda ankayiwa jarumar wanda yayi kyau sosai.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Advertisment