Kannywood

A karshe Ummi Zee Zee Ta Gana da Kwamishinan mata ta Kano Ga yadda sunka zanta

Wannan shine rubutun da tsohuwar Jarumar masana’antar Kannywood ummi zee zee ta wallafa a shafinta game da yadda tace tana nemanta zata bata kalani da taji labarin zata kashe kanta.

Ummi Zee Zee tare da Kwamishinan mata ta Kano kenan

Salam to Nigerians yau dai na amsa kiran da komishinan mata ta kano state tamin mai suna “Malama zara’U”naje mun zauna tamin nasiha ne sosai mai ratsa jiki dangane da maganar SUICIDE Dana ce zan kashe kaina .nan take na gayamata matsalolin da suka sa nace zan kashe kaina shine tamin alkawarin sharemin hawaya ne ta kuma ci alwashin ba Wanda zai sake take ni ya kwana lafiya a Nigeria sai ta bimin hakkina domin ita macece Wanda take kare hakkin rayuwar Dan Adam musamman mata domin mata take wakilta.
Dan haka ina godiya ta musamman zuwa ga komishinan malama zarau Dan gane da yadda ta nuna damuwar ta har ta bukaci in zo taji matsalar datasa nake son kashe kaina Wanda tunda nace zan kashe kaina in banda zagi da nake sha agun jahilai babu wani babba ko babban malami daga malaman Nigeria daya kirani yamin nasiha sai ita kuma Wanda da ace na kashe kan nawa to da manyan malaman Nigerian ba Wanda bazai hau MIMBARI ya tsine min ba saboda ace su masu imani ne bayan kuma ni banga imanin ba Dan da akwai imanin to da sun kirani sunmin nasiha akan batun kashe kaina da nace zanyi ! Wallahi ko a saudiya ne ina musulma in furta kalmar zan kashe kaina to da har limamin harami sai ya kirani yamin nasiha ammah mu namu malaman ba ruwansu da rayuwar mu rayuwar yayansu ce kawai ta dame su ba rayuwar yayan wasu ba bayan kuma Manzon Allah s.a.w. amana ya barmu a gunsu domin su zame mana gata su dinga samu a hanyar shiriya da nasiha.to bayan malama zaraU ta gamamin nasiha kuma ta kaini foundation dinta ta nunamin yara marayu maza da mata da take rikonsu Wallahi bansan lokacin da na fashe da kuka ba domin ni na dade banga mace mai imani da sanin darajan rayuwar Dan Adam ba irin malama zaraU sannan ada ban taba zaton a jam’iyar APC akwai mutane masu imani irin na malama zaraU ba.
To gaskiya daga yau zan fara girmama duk wani Dan jam’iyar APC saboda darajan karamci data min ta kuma ce jahilci ne musulumi yace zai kashe kansa ammah a hau zaginsa maimakon ayi maza a hanashi aikatawa a kuma yi masa nasiha .ina sake godiya Dr malama zaraU Allah ubangiji ya yafe miki zunubanki tun kina raye,ya kuma biya miki bukatunki na duniya da lahira sannan ya baki aljanna fiddausi amin #WE LOVE YOU MA♥”

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button