Kannywood
Daga gurin daukar Shirin Farin wata Sha kallo Na Biyu Daga Pz Production
Wannan shine sabon daukar fim din farin wata sha kallo na biyu wanda jarumi adam a zango yake dauke da nauyin wannan shiri.
Inda zaku ga manya manyan jaruman da sasu haskaka a ciki wanda zan kawo muku kadan daga cikin jaruman da zasu haskaka a cikin hotuna.
Yayinda kuma ga bidiyo nan kasa wanda zakuji daga bakinsu