Kannywood
Hotunan Barka Da Sallah Daga Ali nuhu, sadiq sadiq, Sarkin waka Tare da Iyalan su
Advertisment
Kyawawan hotunan jaruman masana’antar kannywood da mawaka tare da iyalensu wanda suke tayya al’ummar musulmin duniya murna samun kasancewa cikin wannan rana tare da Addu’a Allah ya karbi ibadarmu ya maimaita muna amen.
Ga hotunan nan kasa domin ganinsu.
Wanda zamu fara kawo muku hotuna daga gidan Jarumi sadiq sani sadiq.














Wanda yanzu kuma sai daga gidan sarki Ali nuhu.








Yanzu sai daga gidan Sarki waka nazir m Ahmad. 



Na karshe sai daga gidan Jarumai kamar yan tagwaye sani musa danja da yakubu Muhammad.





