Hausa Musics
MUSIC : Hamisu Breaker – Sai Da Ke cover By Zara Ummcy
Advertisment
Zara ummcy wata sabuwa mawakice mai fasaha da take amfani da hikimar ta waje juya waka zuwa wata waka.
Zara ummcy ta sauya wakar hamisu breaker “sai da ke” wanda tabbas ta zuwa sai da kai kuma wakar tayi dadi sosai.
Sai Saurari wakar kai tsaye daga shafin youtube ko kuma kuyi amfani da alamar download mp3 domin saukar da wakar da saurarenta.
https://youtu.be/fuL23wejeZk