Kannywood

Bidiyo : Ko Adashe Ne Nima Sai Nayi Naje Dubai Din nan ~ SadiQ Sani SadiQ

Tauraron fina-finan Hausa, Saddiq Sani Saddiq ya bayyana cewa a jiya bayan ya kwanta, yayi mafarkin ya je Dubai.
Saidai yace ko da ya farka sai yaga ashe har yanzu yana Najeriya. Yace wannan yayin zuwa Dubai da ake shima ko Adashe zai shiga ya je.
Wanda ya wallafa wannan rubutun a shafinsa na Instagram.
 
 
 
“Wanga yar dabai dai da aka tahiya ta karshen shekara ko adashe sai nayi nima intai kandaun yake ko count down”

 

View this post on Instagram

 

A post shared by Hausaloaded.com (@hausaloaded_com)

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button