Hausa Musics
ALBUM : Hamisu Breaker – Alkhairi Ep 2021 ( Zip File)
Advertisment
Hamisu breaker ya fitar da sabon album wanda ya fitar a yau kamar yadda ya alkawalanta muku 21/07/2021.
Hamisu breaker yayi kokari sosai wajen aikin wakokin wannan album da waƙoƙinsa masu dadi sosai.
Wannan shine Zip file ga duk mai bukata sai yayi download
DOWNLOAD ZIP FILE
Ga mai bukatar saukar da audio direct sai su shiga nan.
DOWNLOAD AUDIO ALBUM




One Comment