Shin ko Kunsan Maryam Malika ce ta fito a fim din Mariyatu tana karama tare da yayarta marigayiya Balaraba Mohd (Hotuna da bidiyo)
Shin ko kunsan cewa maryam malika ta dade tana fito harka Film tun tana kimanin yar shekara shidda zuwa bakwai kuwa?


Ina masana kallon hausa film idan zaku tuna akwai wani film da ankayi wanda tun margayi balaraba Muhammad wanda tana amaryar jaruma shuaibu lawal wanda anka fi sani da kurmuchi ta mutu a hadarin mota wanda yayarta ce kuma da ita ankayi Film mai suna mariyatu.


Wanda tun lokacin su fati Muhammad na taka leda a masana’antar Kannywood tabbas ashe dai itama jarumar Maryam Malika tun tana karama ta fara fitowa harka film kamar yadda zakugani a cikin wannan bidiyo.


Majiyarmu ta samu wannan bidiyo ne daga shafin Official Kannywood ne ya wallafa kuma mun tace wannan tabbas hakane.
View this post on Instagram







