Kannywood

Shin ko Kunsan Maryam Malika ce ta fito a fim din Mariyatu tana karama tare da yayarta marigayiya Balaraba Mohd (Hotuna da bidiyo)

Advertisment

Shin ko kunsan cewa maryam malika ta dade tana fito harka Film tun tana kimanin yar shekara shidda zuwa bakwai kuwa?

Yayarta marigayi balaraba kenan

Ina masana kallon hausa film idan zaku tuna akwai wani film da ankayi wanda tun margayi balaraba Muhammad wanda tana amaryar jaruma shuaibu lawal wanda anka fi sani da kurmuchi ta mutu a hadarin mota wanda yayarta ce kuma da ita ankayi Film mai suna mariyatu.
Ku kalli hotunan da kyau

Wanda tun lokacin su fati Muhammad na taka leda a masana’antar Kannywood tabbas ashe dai itama jarumar Maryam Malika tun tana karama ta fara fitowa harka film kamar yadda zakugani a cikin wannan bidiyo.
Zaku tabbata cewa itace

Majiyarmu ta samu wannan bidiyo ne daga shafin Official Kannywood ne ya wallafa kuma mun tace wannan tabbas hakane.

 

View this post on Instagram

 

A post shared by Kannywood (@officialkannywood)



Lokacin da ta dawo taka leda a masana’antar Kannywood kenan

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button